WIKE VS LT. A. M. YARIMA

Kace nace daya barke tsakanin ministan Abuja Nyesom Wike da sojan ruwan najeriya ya janyo bayyana ra’ayoyin yan kasa musamman a kafafan sada zumuntar zamani.

Ko da yake dai, wasu na ganin hakan na nuni da kawo karshen taurarin ministan musamman a yankin arewa.

Duk da hakan, ana ganin ansha Jan hankalin sa ya shiga saiti, amman taurin kan sa ya janyo masa kaskanci, wanda bai kwashe ta cikin fadin rai ba.

THE YERIMA’S (FATHER & SON)
MINISTER OF DEFENCE ABUBAKAR BADARU
ACTIONS OF FCT MINISTER NYESOM WIKE
RTD. GEN. MUHAMMAD M. YERIMA

Leave a comment

Design a site like this with WordPress.com
Get started