Category: MEDIA
-
MUTUWAR DALIBA MILCAH KIGNET
INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUNA Wallahi duniya ba komai bane, mutuwar Ka zata zo maka a lokacin da Baka yi tsammani ba, ka shirya ko baka shirya ba. A yau juma’a ne na samu labarin rasuwar daya daga cikin dalibai na, wato Milcah Yashim Kognet, daliba Mai hazaka, ga hakuri da mutun ta na gaba da…
-
WIKE VS LT. A. M. YARIMA
Kace nace daya barke tsakanin ministan Abuja Nyesom Wike da sojan ruwan najeriya ya janyo bayyana ra’ayoyin yan kasa musamman a kafafan sada zumuntar zamani. Ko da yake dai, wasu na ganin hakan na nuni da kawo karshen taurarin ministan musamman a yankin arewa. Duk da hakan, ana ganin ansha Jan hankalin sa ya shiga…