Tag: halee
-
MUTUWAR DALIBA MILCAH KIGNET
INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUNA Wallahi duniya ba komai bane, mutuwar Ka zata zo maka a lokacin da Baka yi tsammani ba, ka shirya ko baka shirya ba. A yau juma’a ne na samu labarin rasuwar daya daga cikin dalibai na, wato Milcah Yashim Kognet, daliba Mai hazaka, ga hakuri da mutun ta na gaba da…
-
WIKE VS LT. A. M. YARIMA
Kace nace daya barke tsakanin ministan Abuja Nyesom Wike da sojan ruwan najeriya ya janyo bayyana ra’ayoyin yan kasa musamman a kafafan sada zumuntar zamani. Ko da yake dai, wasu na ganin hakan na nuni da kawo karshen taurarin ministan musamman a yankin arewa. Duk da hakan, ana ganin ansha Jan hankalin sa ya shiga…
-
NEWS BROADCAST AT SPIDER FM RADIO HAUSA VERSION
Always turned to the best student Radio Spider FM 102.7 Kaduna Polytechnic. You can visit spider FM at the main campus Tudun wada Kaduna from 8am-4pm. For it’s news update, you can turned to spider FM 8:30AM in good morning kaduna programme (GM Kaduna news English), Ankwana lafiya (Labaran Ankwana lafiya), Spider news @ 12…
-
WHY NEW CURRENCY
Nigeria as a government, every government has its own policy and mission within it’s jurisdiction and ensure better governance. But what makes other government different by keep huge debts to the ggvgvg hvg gtvgvtt government to make technology greater level and enhanced infrastructure. During president Olusegun Obasanjo, he borrowed billions of naira to build a…
-
OUR FUTURE, OUR BRIGHT

COMMEMORATION OF INTERNATIONAL DAY OF THE GIRL CHILD As every child in the world especially in Africa, deserve quality knowledge as part of government responsibility to educate him or her by making good structures and providing all basic needs in the school for making it’s country education to world and digital standard.. International Day of…
-
SANIN HALI, YA FI SANIN KAMA
TARIHIN MAMMAN SHATA An haifi Marigayi Alhaji Dakta Mamman Shata Katsina a garin Musawa na Jihar Katsina a shekarar 1923. Kafin haihuwarsa bincike ya gano cewa, mahaifiyar shata mai suna Larai, Bafillatana ce yar asalin Jihar Borno, wacce aka haifa a garin Tofa da ke Jihar Kano. An ce iyayenta sun yi hijira ne bayan…
-
MY CULTURE, MY PRIDE
Mumuye as an ethnic group living in Cameroon and Nigeria. They constitute the largest tribal group in Taraba State of Nigeria and form the predominant tribes found in Zing, Yorro, Jalingo, Ardo-Kola, Lau, Gassol, Bali and Gashaka, all of which are local government areas of the state. Mumuyes are also widely found in many parts…
-
Gizo-Gizo security received new bicycles for ease of work by Kaduna Polytechnic management.
in an interview with some of the gizo express their joy and sends their commendation to the institution management for their gesture to Walfare of gizo-gizo security. Statistics shows that many of the security units state the level of motivation by the management, which ease their means of work to various units for official assignment.…